1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Musulma ta zama 'yar majalisa a Amirka

Gazali Abdou Tasawa
January 4, 2019

Ilhan Omar haifaffiyar Somaliya, mai shekaru 36 a duniya, ta zama daya daga cikin mutane biyu Musulumi na farko da suka zama 'yan majalisar dokokin Amirka.

https://p.dw.com/p/3B3O8