SiyasaTurai
Macron: Nahiyar Turai na dab da wargajewa
April 26, 2024Talla
Emmanuel Macron da ke yin jawabi a kan manufofin nahiyar daga Sorbone: '' Ya ce Turan za ta iya mutuwa, ya ce amma ya daganta ne, da zabinmu,kuma zabin, yanzu ya kamata mu yi shi, ya ce yau magana ce ake yi, ta yaki da zaman lafiya a duniya dole sai mun iya mu tsare nahiyarmu.''Wannan jawabi na shugaban na Faransa na zuwa ne wata daya da rabi kafin zaɓen nahiyar turai da za a gudanar