SiyasaShugaban kasa Buhari ko Atiku a zabe 2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa YB11/19/2018November 19, 2018Kasa da 'yan sa'o'i da fara yakin neman zaben shugaban kasa da 'yan majalisun Najeriya, daga dukkan alamu jam’iyyar APC mai mulkin kasar ba ta shirin kyale a kwace mulki ba, yayin da jam'iyyar PDP ta ce ta shirya.https://p.dw.com/p/38Xv3Talla