Nijar: Zargin hana 'yan adawa yada manufofinsuTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdoulaye Mamane Amadou01/14/2016January 14, 2016Kawancen jam'iyyun adawar Nijar na FPR ya ce gwamnati ba ta basu damar shiga a kafafen yada labarai mallakar gwamnati don yada manufofinsu ga 'yan kasa gabannin zabe.https://p.dw.com/p/1HdurTalla