OPEC za ta fara fidda gangar mai 400,000
January 4, 2022Talla
Kungiyar na fatan cimma wannan mataki ne bayan la'akari da yawan bukatar man fetur a duniya saboda yawan tafiye-tayfiye, duk da barazanar sabon nau'un corona omicron ke yi na saurin yaduwa a kasashe daban-daban.
Akwai yiyuwar daga watan Febrairu na shekarar 2022, kungiyar OPEC za ta kara yawan adadin man da ta ke fitarwa da sauran aksashen mambobin kungiyar zuwa ganga 400,000 a kowace rana.