Pakistan: An dakatar da aikin wasu kungiyoyi
December 22, 2017Talla
Kimanin kungiyoyi masu zaman kansu 27 ne ofishin ministan cikin gida ya tsaida aiknsu wadanda kuma aka bai wa watannin uku kacal su dakatar da aiki. Daga cikin kungiyoyin da aka dakatar har da World Vision da OXFAM. Ministan cikin gidan na Pakistan Talal Chaudhry ya ce yawancin kungiyoyin ba su kan kaida.