SiyasaParis: Turai da Afirka na zama kan 'yan gudun hijiraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa08/28/2017August 28, 2017Shugabannin bakwai na wasu kasashen Turai da Afirka sun yi zama a birnin Paris na kasar Faransa kan 'yan gudun hijira. Kasashen Turai sun jinjinawa kokarin da kasashen Afirka ke yi wajen dakile kwararar 'yan gudun hijira.https://p.dw.com/p/2izVYTalla