SiyasaRawar da Gorbachev ya taka a duniyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo MAB08/31/2022August 31, 2022Shugabannin gwamnatocin kasashen duniya na ci gaba da nuna alhinin rasuwar tsohon shugaban tsohuwar Tarayyar Soviet, marigayi Mikhail Gorbachev, da rawar da ya taka wajen kawo karshen yakin cacar-baka a duniya. https://p.dw.com/p/4GHjLTalla