SiyasaRikici ya barke a yayin gudanar da zaben KenyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba10/26/2017October 26, 2017Arangama tsakanin magoya bayan madugun 'yan adawa Raila Odinga da jami'an 'yan sandan Kenya a Kisimu ya yi sanadiyyar mutuwar mutum guda a wannan Alhamis a dai dai lokacin da ake sake gudanar da zaben shugaban kasa.https://p.dw.com/p/2mYkVTalla