Rikicin makamman nuklear Iran
September 8, 2006Talla
tattunawa ta wayar tarho tsakannin gaggan kasashen nan 6 dake da cigaban tattalin arziki, wadanda ke neman cimma daidaituwa da Iran aka shirinta na nukiliya, ya ce wajibi ne takunkumin ya shafi jami’an gwamnati ba tallakawan kasar ba. Burns yayi wannan jawabi ne bayan wata tattaunawa tsakannin manyan jami’ai daga kasashen Jamus, Britaniya, Faransa, China da Rashiya akan batun nukiliyar kasar Iran a jiya alhamis a birnin Berlin. Kuma Babban jami’i mai shiga tsakanni akan harkokin nukiliya na kaasr Iran Ali Larijani da babban jami’i mai kula da harkokin waje na kungiyar tarayyar Turai Javier Solana zasu tattaunawa akan lamarin gobe asabar idan Allah Ya kaimu.