SiyasaRikicin siyasa a ki cinyewa a SenegalTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane MAB03/10/2021March 10, 2021Masu fafutuka a Senegal a bisa jagorancin madugun adawa Ousmane Sonko sun yi kiran wata zanga-zanga a ranar Asabar don ganin an sako fursunonin siyasa, duk da jawabin da shugaba Macky Sall ya yi na a kwantar da hankula.https://p.dw.com/p/3qRHSTalla