Saurari shirin DW na safe na 05-09-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali AbdouTasawa09/05/2016September 5, 2016A cikin shiri za ku ji cewa duk da soma daidaituwar al'amurra a Gabon akwai sauran yanayin rashin tabbas na kasa jin duriyar wasu mutanen tun bayan harin da sojoji suka kai a hedikwatar Jean Pinghttps://p.dw.com/p/1JvjOTalla