Saurari shirin DW na safe na 17-01-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa01/17/2016January 17, 2016A cikin shirin za ku ji cewa manyan kasashen duniya sun cire takunkumin tattalin arziki ga kasar Iran bayan da Hukumar Kula da makamashin Nukliya ta Duniya ta IAEA ta bayyana cewa ta mutunta sharuddan da yarjejeniyar nukliya ta tanada.https://p.dw.com/p/1HerdTalla