Saurari shirin DW na safe na 19-12-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa12/19/2015December 19, 2015Daga cikin abin da shirin ya kunsa, a labaran duniya za ku ji cewa Majalisar Dinkin Duniya ta sanya hannu kan wannan sabon daftarin doka da ya tanadi tsagaita wuta a Siriya da kuma shawo kan rikicin ta hanyar sulhuhttps://p.dw.com/p/1HQNsTalla