Saurari shirin DW na safe na 28-05-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa05/28/2016May 28, 2016A Labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Kungiyar Lafiya ta Duniya WHO ta yi watsi da bukatar wasu kwararru a fannin kiwon lafiya ta janye wasannin Olympic na birnin Rio de Janeiro sabili da cutar Zikahttps://p.dw.com/p/1IwFsTalla