SiyasaSaurari shirin DW na safe na 31-12-2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa12/31/2017December 31, 2017A cikin shirin za ku ji cewa cibiyar binciken addinin Musulunci ta Al-Azhar da ke Masar ta fidda fatawar da ke halasta wa Musulmi taya takwarorinsu Kiristoci murnar bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara.https://p.dw.com/p/2q9feTalla