Saurari shirin DW na yamma na 6-03-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa03/06/2016March 6, 2016A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa kasar Masar ta zargi Kungiyar Hamas da ta 'Yan uwa Musulmi da kitsa harin da ya halaka tsohon babban mai shigar da kara na gwamnati wato Hicham Barakat a shekarar barahttps://p.dw.com/p/1I8HhTalla