SiyasaSaurari shirin rana na 03.09.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala09/03/2017September 3, 2017A cikin shirin za'a ji mabiya kwankwasiyya a kano sun baiyana damuwa da afka musu da makamai da wasu mutane suka yi a lokacin hauwan Daushe kusa da fadar mai martaba sarkin Kano. Akwai shirin Afrika a mako da Abu Namu da kuma Zabi sonka.https://p.dw.com/p/2jHmcTalla