1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 26 ga watan Janairu 2016

Abdourahamane HassaneJanuary 26, 2016

Masu motoci Taxi sun yi zanga-zanga a filin tashi da saukar jiragen sama na Orly, daya daga cikin masu zanga-zangar ya samu rauni bayan da wata motar bus ta kutsa kai duk da shinge da aka sanya.

https://p.dw.com/p/1HkFF