1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW Hausa (26.12.15)

Salissou BoukariDecember 26, 2015

Shirin na wannan lokaci ya kunshi labaran duniya dasuka hadarda zanga-zangar adawa da matakin tura sojojin Tarayyar Afirka tuwa kasar Burundi domin warware rikicin siyasar kasar.

https://p.dw.com/p/1HU3l