SiyasaSaurari shirin safe na 25.12.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala12/25/2017December 25, 2017A cikin shirin bayan labarun duniya za a ji shugaban darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya bukaci mabiya addinin Kirista su tuna da 'yan gudun hijira a dukkan lamuransu yayin bukukuwan Kiristimeti.https://p.dw.com/p/2puaFTalla