SiyasaSaurari shirin yamma na 07.02.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa02/07/2017February 7, 2017A cikin shirin za a ji cewar a jamhuriyar Nijar masu aikin hakar zinariya a yankin Jihar Agadez sun roki gwamnatin kasar da ta dawo daga matakin da ta dauka na dakatar da aikin nasu wanda suka ce da shi suka dogara wajen samun kudaden kula da iyali.https://p.dw.com/p/2X8OHTalla