1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurarin shirin safe na ran 2 ga watan Yuli 2015

Gazali Abdou TasawaJuly 2, 2015

Jami'an tsaron Masar sun sanar da cewar sun kashe kusoshin kungiyar 'Yan Uwa Musulmi 13, wadanda suka zarge su da shugabancin kai hare hare na ta'addanci a yankin Sinai

https://p.dw.com/p/1FraV