SiyasaSharhi: Tsugunne tashi ba ta kare ba a Kamaru bayan zabeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa02/11/2020February 11, 2020A Kamaru, barazanar da 'yan aware suka yi ta far wa masu kada kuri'a da kuma kira na kaurace ma zabe da babbar jami'yyar adawa ta MRC ta yi, sun yi munmunan tasiri a tagwayen zabukan kananan hukumo da na 'yan majalisa,https://p.dw.com/p/3XbW6Talla