SiyasaShari'ar Sankara: Daurin rai da rai ga Blaise Compaore To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane04/06/2022April 6, 2022Kotun soji ta Burkina Faso ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga tsohon shugaban kasa Blaise Compaore da wasu mutane 14 bayan da ta same su da laifin kashe tsohon jagoran juyin juya hali na kasar Kyaftin Thomas Sankara.https://p.dw.com/p/49Y9OTalla