SiyasaShekaru 20 bayan kisan kiyashi a RuwandaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa Mustapha Ja'afar04/07/2014April 7, 2014Shekaru 20 bayan kisan kiyashin na Ruwanda, mutane kamar su François Kabagema da a yanzu haka yake da kimanin shekaru 45 a duniya na bayyana yadda suka shaidawa idanunsu yadda aka rika kashe mutane a yakin.https://p.dw.com/p/1BdCpTalla