1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin hadin kan kasa na jamus

Abdourahamane Hassane
October 3, 2019

Al'umma a Jamus na bukukuwan cikkar shekaru 29 da hadewar Jamus ta Yamma da ta Gabas a ranar uku ga watan Oktoba na shekara ta 1990.

https://p.dw.com/p/3Qgsk
Tag der Deutschen Einheit - Offizielle Feier Rede Angela Merkel
Hoto: picture-alliance/dpa/C. Charisius

An shirya a birnin Kiel na Schleswig Holstein za a gudanar da bikin ranar  hadin kan kasar, wanda Shugabar gwamnatin Angela Merkel da kuma Shugaban kasar Frank-Walter Steinmeier za su hallara. Masu tsara bikin sun ce ana sa ran kusan rabin miliyan na mutane za su halarci bukukuwan.