1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin masarautar Agadez da ke Nijar

Abdullahi Tanko Bala LMJ
September 9, 2019

Shin ko kun san falalar azumin Tasu'a da Ashura? Ku biyo mu cikin shirin, inda za mu kuma kawo muku tarihin masarautar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3PJGz