SiyasaShirin Rana 03.20.2018 To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba10/03/2018October 3, 2018A cikin shirin za a ji cewa a wannan Larabar ce al'ummar Jamus ke gudanar da bikin cika shekaru 28 da hadewar yankunan yammaci da gabashinta. A Najeriya, har yanzu dambarwar siyasa ce ke ci gaba da jan hankali a harkar zabukan fidda gwani na jihohi.https://p.dw.com/p/35vUJTalla