Shirin da ya kunshi labaran duniya, yana dauke da bitar batutuwan da suka wakana a Afirka a makon jiya. Shirin mata ya dubi batun muzguna wa mata da ba su samun haihuwa a rayuwar iyali. Sai Darasin Rayuwa mai duba halin da annobar corona ta sanya al'uma a ciki.