SiyasaShirin Rana 21-01-21To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane01/21/2021January 21, 2021Shugabar gwamnati Angela Merkel ta kare tsauraran matakai da ta dauka don yaki da cutar corona, inda ta ce wannan annoba masifa ce a wannan karni kuma a halin yanzu Jamus na cikin halin "tsaka mai wuya". https://p.dw.com/p/3oFX1Talla