SiyasaShirin Rana 25.08.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar08/25/2018August 25, 2018Za ku ji cewar Paparoma Francis ya fara ziyarar kwanaki biyu a kasar Ireland yayin ziyarar ta sa ana sa ran zai tabo batun lalata da mata da kananan yara mummunan lamarin da yayi kama guri zauna tsakanin jagororin wasu majami'un.https://p.dw.com/p/33klLTalla