A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar 'yan kasar na ci gaba da bayyana yadda sukaji da sanarwar Faransa ta janye jakada da kuma sojojinta bayan tsamin danganta tsakanin kasashen biyu, a Najeriya jami'an tsaro na kokarin gano wani kwamishina da aka sace cikin dare a jihar Benue da ke tsakiyar kasar.