1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana 25.10.2019

Zainab Mohammed Abubakar
October 25, 2019

Mahukunta a kasar Masar sun sanar da dakatar da ayyuka a ma,aikatu da makaranti na tsawan kwanaki biyu, biyo bayan mutuwar mutane 16 sakamakon anbaliyar ruwar da ta jawo tsayawar lamura a fadin biranen kasar.

https://p.dw.com/p/3RxoL