A cikin shirin za a ji cewa rahotanni daga Burkina Faso na nuni da cewar yanzu haka sojojin da ke adawa da gwamnati na tsare da shugaban kasar Roch Marc Christain Kabore da wasu ministocinsa a wani sansaninsu da ke fadar gwamnatin, lamarin da ke nuna wani yunkuri na juyin mulki.