1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

April 6, 2022

A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji cewa an yanke wa tsohon shugaban kasar Burkina Faso Balaise Compore daurin rai da rai bayan kamasa da laifin kisan tsohon shugaban mulkin soja Kaptan Thomas Sankara.

https://p.dw.com/p/49Yux