Shirin ya kunshi sabon tabbaci da shugabannin hukumomin tsaro Najeriya suka sake bai wa Shugaba Buhari game da kawo kasrehn rashin zaman lafiya akasar. Hukumar kula da jin dadin Alhazai a Nijar na kokarin daidatawa da kamfanonin zirga-zirga domin sanin yadda za a yi aikin Hajjin bana.