SiyasaSaurari shirin ranaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar06/29/2022June 29, 2022Bisa dukkan alamu rudani na neman barkewa a jam'iyyar APC mai mulki, inda dan takarar kujerar shugaban kasa da mataimakinsa suka batar da takardun kammala karatu da ke zama ka'idar takara cikin babban zaben da ke tafe a shekara mai zuwa.https://p.dw.com/p/4DROWTalla