SiyasaAfirkaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaRamatu Garba Baba03/22/2023March 22, 2023Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya in da aka sanya dokar takaita zirga-zirga saboda rikicin da ya biyo bayan bayyana sakamakon zaben gwamna.https://p.dw.com/p/4P5k2Talla