A cikin shirin za a ji halin da ake ciki a Sudan a kwana na hudu da barkewar rikici tsakanin sojoji masu biyyaya ga gwamnatin da rundunar kai dauki cikin sauri ta RSF, a Najeriya gwamnatin kasar ta amince da sabuwar allurar rigakafin zazzabin tsizon sauro wanda ke kisan mutane bila'adadin a duk shekara.