A cikin shirin za a ji cewa: Shugaba Bola Ahmed Tinubi na shirin sake fasalin tsarin tsaron Najeriya, a Senegal tazomar da ta barke bayan da kotu ta yanke wa madugun adawan kasar Ousman Sonko hunkunci daurin shekaru biyu a gidan yari ta yi ajalin mutane tara.