1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

August 4, 2023

A cikin shirin za a ji cewa Majalisar mulkin soji a Mali ta yi barazanar kaddamar da yaki ga duk kasa ta kungiyar ECOWAS da ke shirin korarsu daga kan karagar mulki. Muna tafe da sharhunan jaridun Jamus a kan nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/4Unaa