1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

August 20, 2023

Shirin na dauke da labaran duniya, sannan kuma za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar, ‘yan kasar na mayar da martani kan wa‘adin shekaru uku da shugaban mulkin sojan kasar ya bayyana za su yi kafin su mika mulki ga farar hula.

https://p.dw.com/p/4VNRt