SiyasaShirin Safe 03.02.2021To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda02/03/2021February 3, 2021A cikin shirin za a ji yadda tawagar kwararru na Hukumar Lafiya ta Duniya suka isa cibiyar binciken kwayoyyin cututtuka masu yaduwa ta Wuhan a China a binciken da suke yi don gano asalin bullar cutar Coronavirus.https://p.dw.com/p/3onnZTalla