SiyasaShirin Safe: 04.06.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar06/04/2020June 4, 2020Za ku ji tallafin da gwamnatin Jamus ta tanada don ragewa al'umma da 'yan kasuwa radadin da annobar COVID-19 ta haifar, muna kuma tafe da rahoton Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya kan yawaitar almajirai.https://p.dw.com/p/3dEHdTalla