Cikin shirin za a ji Angela Merkel ta ce Jamus za ta tabbatar da kawo karshen kyama. Sai kokawar da gwamnatin Katsina ta Najeriya ta yi kan yadda ake kin biyan haraji. A Jamhuriyar Nijar majalisar kasar da yi gyaran fuska ga wata dokar da ta shafi masarautun gargajiya.