1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 06.02.2019

Ramatu GarbaFebruary 6, 2019

A cikin shirin za a sha labaran duniya, ciki da yanayin yaki da al'adar yi wa mata kaciya da ke zuwa a yayin da ake bikin yaki da al'adar da ke janyo munmunar illa ga lafiyar mata da lamarin ya shafa a sassan duniya.

https://p.dw.com/p/3CnGM