Kamfanin latroni na Huawei ya shigar da da kararar Washington a gaban kotu, batu da ke zama sabon babi a rikicin da ke tsakanin kasashen na China da Amurka na baya bayannan, wadanda suka yi ta dorawa juna harajin biliyoyin daloli akan hajojin kasashen biyu