A cikin shirin za a ji cewa Ma'aitakan jinya a fadin duniya na fuskantar gagarumin kalubale na kula da lafiyar al'umma a fafutukar yaki da annobar coronavirus, a yayin da a jihar Agadez na Jamhuriyar Nijar ma'aikatar ajiye jini ke fuskantar matsalar karancin wasu na’ukka na jini.