SiyasaShirin Safe 15-020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane02/15/2020February 15, 2020A rahoton da ta bayyana gabannin soma taron birnin Munich a kan sha'anin tsaro wata cibiyar bincike IISS ta ce yawan kudaden da ake kashewa wajen sayen kayan yaki ya yi haurawar da bai taba yi ba. https://p.dw.com/p/3XoJtTalla